Luk 20:43-45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

43. Sai na sa ka take maƙiyanka.” ’

44. Dawuda ya ce shi Ubangiji ne. To, ƙaƙa zai zama ɗansa?”

45. Ya ce wa almajiransa a gaban dukan jama'a,

Luk 20