Luk 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Makiyayan suka koma, suna ta ɗaukaka Allah, suna yabonsa, saboda duk abin da suka ji, suka kuma gani, yadda aka gaya musu.

Luk 2

Luk 2:10-22