Luk 19:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

su fyaɗa ku a ƙasa, ku mutanen birni duka, ba kuma za su bar wani dutse a kan ɗan'uwansa ba a birninku, don ba ku fahimci lokacin da ake sauko muku da alheri ba.”

Luk 19

Luk 19:34-48