Luk 19:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kawo shi wurin Yesu. Da suka shimfiɗa mayafansu a kan aholakin, suka ɗora Yesu.

Luk 19

Luk 19:32-36