Luk 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan, da ya samo sarautar ya dawo, sai ya yi umarni a kirawo bayin nan da ya bai wa kuɗin, ya ga ribar da suka ci a wajen jujjuyawar.

Luk 19

Luk 19:13-21