Luk 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, ina gaya muku, duk wanda bai yi na'am da Mulkin Allah kamar yadda ƙaramin yaro yake yi ba, ba zai shiga Mulkin ba har abada.”

Luk 18

Luk 18:10-19