Luk 18:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a, kada kuma su karai.

2. Ya ce, “A wani gari an yi wani alƙali marar tsoron Allah, marar kula da mutane.

Luk 18