Luk 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ce masa zai yi, ‘Shirya mini jibi, ka kuma yi ɗamara, ka yi mini hidima, har in gama ci da sha, daga baya kai kuma ka ci ka sha,’ ba?

Luk 17

Luk 17:4-16