Luk 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ku ma, in kuka bi duk abin da aka umarce ku, sai ku ce, ‘Mu bayi ne marasa amfani. Mun dai yi abin da yake wajibinmu kurum.’ ”

Luk 17

Luk 17:5-19