Luk 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ko kuwa wace mace ce, in tana da kuɗi azurfa guda goma, in ta yar da ɗaya, ba sai ta kunna fitila ta share gidan, ta yi ta nacin nemansa, har ta same shi ba?

Luk 15

Luk 15:5-12