Luk 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya ce masa, ‘Ai, ɗan'uwanka ne ya dawo, tsohonku ya yanka kiwataccen ɗan maraƙin nan saboda ya sadu da shi lafiya ƙalau.’

Luk 15

Luk 15:19-32