Luk 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ubangijin biki ya ce wa bawan, ‘Fita, ka bi gwadabe-gwadabe da hanyoyin karkara, ka rinjayi mutane su shigo, don a cika gidana.

Luk 14

Luk 14:20-27