Luk 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukansu baki ɗaya suka fara kawo hanzari. Na farko ya ce masa, ‘Na sayi gona, lalle ne in je in gano ta. Ina roƙonka ka ɗauke mini,’

Luk 14

Luk 14:11-26