Luk 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ga wata mace wadda inna ta shanye tun shekara goma sha takwas, duk ta tanƙware, ko kaɗan ba ta iya miƙewa.

Luk 13

Luk 13:4-13