Luk 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma saba'in ɗin nan suka komo da farin ciki, suka ce, “Ya Ubangiji, har aljannu ma suna mana biyayya albarkacin sunanka!”

Luk 10

Luk 10:8-21