Luk 10:14-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Amma a Ranar Shari'a, za a fi haƙurce wa Taya da Sidon a kanku.

15. Ke kuma Kafarnahum, ɗaukaka ki sama za a yi? A'a, ƙasƙantar da ke za a yi har Hades.

16. “Duk mai sauraronku, ni yake saurare. Mai ƙinku kuma, ni yake ƙi. Duk mai ƙina kuwa, wanda ya aiko ni ne ya ƙi.”

Luk 10