L. Mah 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shugabannin Shekem duka da na Betmillo suka taru suka naɗa Abimelek sarki kusa da itacen oak na al'amudin da yake a Shekem.

L. Mah 9

L. Mah 9:1-11