L. Mah 9:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Allah ya sa muguntar mutanen Shekem ta koma kansu. Bakin Yotam, ɗan Yerubba'al, kuma ya kama su.

L. Mah 9

L. Mah 9:50-57