L. Mah 9:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abimelek kuwa ya runtumi Ga'al, shi kuwa ya gudu. Mutane da yawa suka ji rauni, ya bi su har bakin ƙofar birnin.

L. Mah 9

L. Mah 9:38-42