L. Mah 9:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aiki jakadu wurin Abimelek a Aruma, ya ce, “Ga fa Ga'al, ɗan Ebed, da 'yan'uwansa sun zo Shekem, suna kutta garin ya tayar maka.

L. Mah 9

L. Mah 9:26-34