L. Mah 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba haka yake ba, Allah ya sa wuta ta fito daga wurin Abimelek ta cinye mutanen Shekem da na Bet-millo. Bari Allah ya sa kuma wuta ta fito daga wurin mutanen Shekem da na Bet-millo ta cinye Abimelek.”

L. Mah 9

L. Mah 9:13-27