L. Mah 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce wa Yeter, ɗan farinsa, “Tashi, ka kashe su.” Amma saurayin bai zare takobinsa ba, gama yana jin tsoro domin shi yaro ne.

L. Mah 8

L. Mah 8:10-23