L. Mah 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Gidiyon, “Mutanen da suke tare da kai sun yi yawa da zan ba da Madayanawa a hannunsu, kada ya zama Isra'ilawa su yi mini fāriya, su ce, ‘Ƙarfinmu ne ya cece mu.’

L. Mah 7

L. Mah 7:1-9