L. Mah 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Gidiyon ya ji mafarkin, har da fassarar, sai ya yi sujada, ya koma a sansaninsu na Isra'ilawa. Da ya isa, sai ya ce, “Ku tashi, gama Ubangiji ya ba da rundunar Madayanawa a gare ku.”

L. Mah 7

L. Mah 7:5-23