L. Mah 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Madayanawa, da Amalekawa, da mutanen gabas duka suna nan da yawa a shimfiɗe cikin kwarin, kamar fara. Raƙumansu kuma suna da yawa kamar yashi a bakin teku. Ba wanda zai iya ƙidaya su.

L. Mah 7

L. Mah 7:6-21