L. Mah 6:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka gina wa Ubangiji Allahnka bagade mai kyau a kan wannan kagara. Ka ɗauki bijimi na biyu ka miƙa shi hadayar ƙonawa da itacen gumakan da za ka sare.”

L. Mah 6

L. Mah 6:16-36