L. Mah 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Gidiyon ya gane mala'ikan Ubangiji ne, sai ya ce, “Kaitona, Ubangiji Allah, gama na ga mala'ikan Ubangiji fuska da fuska.”

L. Mah 6

L. Mah 6:19-31