L. Mah 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Madayanawa kuwa sun fi Isra'ilawa ƙarfi, saboda haka Isra'ilawa suka yi ta ɓuya a kogon dutse, da waɗansu wuraren ɓuya a tsaunuka.

L. Mah 6

L. Mah 6:1-3