L. Mah 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki ja gaba, ke Debora, ki ja gaba!Ki ja gaba! Ki raira waƙa, ki ja gaba!Ka ci gaba, kai Barak,Ɗan Abinowam, ka tasa kamammunka gaba!

L. Mah 5

L. Mah 5:5-20