L. Mah 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa zan jawo Sisera, shugaban sojojin Yabin, da karusansa, da ƙungiyoyin sojojinsa ya yi karo da kai a Kogin Kishon, zan kuwa bashe shi a hannunka.’ ”

L. Mah 4

L. Mah 4:4-8