L. Mah 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yayel, matar Eber, ta ɗauki turken alfarwa da guduma, ta yi sanɗa zuwa wurinsa, ta kafa masa turken a gindin kunne, ya zarce har ƙasa, a sa'ad da yake sharar barcin gajiya. Ya kuwa mutu.

L. Mah 4

L. Mah 4:17-24