L. Mah 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mata, “Ina roƙonki, ki ba ni ruwa kaɗan in sha, gama ina jin ƙishi.” Ta kuwa buɗe salkar madara, ta ba shi ya sha, ta kuma lulluɓe shi.

L. Mah 4

L. Mah 4:13-24