L. Mah 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Eber, Bakene kuwa, ya ware daga Keniyawa, zuriyar Hobab, surukin Musa, ya kafa alfarwarsa can nesa wajen oak a Za'anannim wanda yake kusa da Kedesh.

L. Mah 4

L. Mah 4:8-15