L. Mah 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuwa suka manta da Ubangiji Allahnsu, suka yi masa zunubi, suka yi wa gumakan nan Ba'al da Ashtarot sujada.

L. Mah 3

L. Mah 3:1-17