L. Mah 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Takobin ya shiga duk da ƙotar, kitse ya rufe ruwan takobin gama bai zare takobin daga cikin sarkin ba. Ƙazanta kuwa ta fita.

L. Mah 3

L. Mah 3:12-23