L. Mah 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ehud ya ƙera wa kansa takobi mai kaifi biyu, tsawonsa kamu guda. Ya yi ɗamara da shi wajen cinyarsa ta dama a ƙarƙashin tufafinsa.

L. Mah 3

L. Mah 3:14-26