L. Mah 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa Eglon Sarkin Mowab ya yi ƙarfi, domin ya yi gaba da su.

L. Mah 3

L. Mah 3:5-13