L. Mah 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya bar waɗansu al'ummai a ƙasar domin ya jarraba Isra'ilawan da ba su san yaƙin Kan'ana ba.

L. Mah 3

L. Mah 3:1-2