L. Mah 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce, “Wace kabila ce daga cikin kabilar Isra'ila ba ta hauro zuwa wurin Ubangiji a Mizfa ba?.. Sai suka ga, ashe, ba wani daga Yabesh-gileyad da ya halarci taron.

L. Mah 21

L. Mah 21:2-17