L. Mah 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa mutanen Biliyaminu suka yi. Suka kama budurwai gwargwadon yawansu daga cikin masu rawa. Sa'an nan suka koma zuwa yaƙin ƙasarsu ta gādo. Suka sāke gina garuruwansu, suka zauna.

L. Mah 21

L. Mah 21:14-24