L. Mah 21:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma fa ba za mu iya aurar musu da 'ya'yanmu mata ba.” Sun faɗi haka ne kuwa, domin sun riga sun rantse cewa, “Duk wanda ya aurar da 'yarsa ga mutumin Biliyaminu la'ananne ne.”

L. Mah 21

L. Mah 21:17-21