L. Mah 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka dattawan taron jama'a suka ce, “Ƙaƙa za mu yi da waɗanda suka ragu da ba su sami mata ba, da yake an hallaka matan kabilar Biliyaminu?”

L. Mah 21

L. Mah 21:8-19