L. Mah 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa na ɗauki gawarta na yanyanka gunduwa gunduwa na aika cikin ƙasar gādon Isra'ila duka, gama waɗannan mutane sun aikata abin ƙyama da abin kunya ga dukan Isra'ila.

L. Mah 20

L. Mah 20:1-9