L. Mah 20:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka suka juya suka kama gudu suka nufi hamada, amma ba su tsira ba. Aka datse su tsakanin 'yan kwanto da sauran sojojin Isra'ilawa.

L. Mah 20

L. Mah 20:40-47