L. Mah 20:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da alamar hayaƙin ta fara murtukewa a cikin birnin, sai mutanen Biliyaminu suka juya, suka duba, suka ga hayaƙi ya murtuke cikin birnin, ya yi sama.

L. Mah 20

L. Mah 20:39-48