L. Mah 20:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Horarrun sojojin Isra'ila, su dubu goma (10,000), suka faɗa wa Gibeya. Yaƙi kuwa ya yi zafi, amma mutanen Biliyaminu ba su san masifa tana gab da su ba.

L. Mah 20

L. Mah 20:26-37