L. Mah 20:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen Biliyaminu suka ce, “Mun fatattake su kamar dā.”Amma Isra'ilawa suka ce, “Mu gudu don mu jawo su nesa da birnin zuwa karauka.”

L. Mah 20

L. Mah 20:20-33