L. Mah 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan rundunan Isra'ilawa suka haura zuwa Betel, suka yi makoki, suka zauna a gaban Ubangiji suka yi azumi har maraice. Sa'an nan suka miƙa wa Ubangiji hadayu na ƙonawa da na salama.

L. Mah 20

L. Mah 20:19-31