L. Mah 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan shugabannin kabilar Isra'ila suna cikin wannan taron jama'ar Allah. Sojojin ƙafa yawansu ya kai dubu ɗari huɗu (400,000).

L. Mah 20

L. Mah 20:1-12