L. Mah 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa suka tashi suka tafi Betel. A can suka yi tambaya ga Allah suka ce, “Wace kabila ce daga cikinmu za ta fara faɗa wa kabilar Biliyaminu?”Ubangiji ya ce, “Kabilar Yahuza ce za ta fara.”

L. Mah 20

L. Mah 20:13-29